
Shahararriyar me sukar ‘yan darika a kafafen sada zumunta, Salma ta bayyana cewa dan uwanta ya rasu.
Tace amma abinda ya fi damunta shine ya rasu tana gaba dashi.
Tace sun shaku sosai aka zo aka ce mata ya fadi wata magana.
Tace bata tashi gaba dashi ba sai da ya kwanta ciwon Ajali.
Tace ta shirya zata je su shirya aka ce mata ya rasu.
Inda ta kara da cewa ba zata yafewa wadanda suka hadata dashi ba.