Wednesday, October 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu yayi khadary

Rahotanni sun bayyana cewa, Tauraron Fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya samu Khadary a Abuja.

An ga Ali ya fito daga motarsa inda motar tasa ta bugu.

Jama’a sun tashi dan kai masa dauki.

Karanta Wannan  Najeriya ta zo ta karshe a jadawalin kasashen dake da ingancin Rayuwa a Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *