Tuesday, December 23
Shadow

Kai Duniya ina zaki damu? Daya daga cikin shahararrun kafafen sada zumunta na Arewa ta yi cikin Shegyè

Anata rade-radin cewa wata a cikin shahararrun masu amfani da kafafen sada zumunta na Arewa ta yi cikin shege kuma ta haihu.

Maganar dai sai yawo take a tsakanin ‘yan Tiktok kowa ya fito saidai yayi ta jimami amma ba zai fadi wacece ba.

Karanta Wannan  An yimin Wayahi cewa za'a maka juyin Mulki dan haka ka gaggauta canja jami'an tsaron dake kusa da kai>>Fasto Elijah Ayodele ya gargadi Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *