Wednesday, January 15
Shadow

Kalaman love

I love you my baby

Ina sonka ko da kuwa baka da kudi.

Ka hadu sosai masoyina.

Ina sonki duk yadda kike.

Ba zan iya rayuwa ba da ke ba.

Kece zumar rayuwata.

Kece jinina.

Kina sani nishadi.

Ina sonki sosai.

Ban iya misalta soyayyar da nake miki.

Soyayya ruwan zuma kin bani naki nasha.

Kina burgeni ta kowane fanni.

Ina jin dadi idan muka jeru muna tafiya.

Komai nawa nakine.

Zan iya kashe miki duka kudina.

Kece sarauniyar zuciyata.

Bani da kamar ke.

Sonki ya rufe min ido.

Ina sonki kamar ma’aurata masu da daya tilo.

Sonki a zuciyata ba zai misaltu ba.

Karanta Wannan  Shagwaba a soyayya

Kina sakani shauki sosai.

Tafiyarki tana burgeni.

Ina son ganinki ko da yaushe.

Kece fitilar zuciyata.

Ina matukar tunaninki a dare da rana.

Babu wata hanyar kaucewa soyayyarki duk inda na yi tamin dabaibayi.

Na shiga soyayyarki ba dan in fita ba.

Bazan iya daina sonki ba har in mutu.

Ina tunaninki kamar kaina zai fashe.

Samunki ne kwanciyar hankalina.

Ta kowace siga kinmin.

Ki daina tunanin kin saba min, dan ke baki laifi a wajena.

Ina son in ganki gani gaki a daki kawai in kalleki son raina inji ko zan gamsu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *