Tuesday, April 29
Shadow

YANZU-YANZU: Kalli Hotunan yanda Motar rusau ta bayyana a gidan Sarkin Nasarawa, inda Sarki Aminu Ado Bayero yake zaune yanzu haka

Motar rusau ta bayyana a gidan Sarkin Nasarawa, inda Sarki Aminu Ado Bayero yake zaune yanzu haka.

Karanta Wannan  Shugaban 'yansandan Najeriya ya hana 'yansandan rike Bìndìgà idan suna sanye da kayan gida

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *