Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka jefi Gwamnan Nasarawa a wajan yakin neman zaben Shugaba Tinubu

An jefi Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule a wajan yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

An ga wani Takalmi da aka jefeshi dashi akan dandamalin da yake tsaye yana gayawa mutane su zabi shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ba dan auren jinsi Haramun ne ba da aure zamu yi>>Inji wadannan 'yan matan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *