Friday, August 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan gidan Gwamnan jihar Anambra Charles Soludo kenan wanda a baya rahotanni suka rika cewa dan Luwady ne yake rawa data dauki hankula

Wannan dan gidan Gwamnan jihar Anambra Charles Soludo ne yake rawa Wanda Bidiyon sa ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda ake ta Allah wadai.

A baya dai an rika ruwaito cewa dan nasa dan Luwadi ne.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Tsohon Gwamnab Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya koma Jam'iyyar SDP daga APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *