
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Garzali Miko ya dawo daga aikin Hajjin bana da aka yi dashi.
Garzali Miko a filin jirgin sama an ga yanda akw hira dashi inda aka ce ya kara kyau, saidai yace ai ba ta yiyuwa mutum ya je aikin Hajji ya kara Kyau.
Yace da dai Umarah ce da kowa ke iya zuwa amma aikin Hajji sai mai Rabo.
Hakanan Garzali ya mayar da martani ga wanda yace masa ya jefi dan uwansa a wajan jifar Shedan inda yace shi dai yasan abinda yayi.