Rahotanni daga jihar Katsina na cewa an kama wani me garkuwa da mutane me suna Danguntu.
A hirar da aka yi dashi ya amsa laifinsa.
Menene ra’ayinku?