
Rahotanni sun bayyana cewa an ga Shuwagabannin kasashen Faransa, Emmanuel Macron dana Ingila, Sir Keir Starmer da ta jamus, Friedrich Merz suna ta’ammuli da Hòdar Iblìs.
Rahoton yace shuwagabannin sun kammala ganawa ne da Shugaban Ukraine, Zelenskyy inda suka shiga jirgin kasa dan komawa kasashen su.
Saidai akan hanyarsu an yi zargin sun shaka hodar Iblis inda har suka manta basu dauke abubuwan da suka yi amfani da su ba akan teburinsu, har wata ‘yar Jarida ta shiga wajan da suke ta daukesu hoto.
Yar jaridar ta watsa Bidiyon data dauka a kafafen sada zumunta wanda kuma suka dauki hankula sosai.
Kafafen yada labarai na AFP da sauransu duk sun ruwaito wannan labari.
Saidai ace Allah ya kyauta.