
An ga Bidiyon dan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari watau, Yusuf Buhari ya shiga Asibiti London Clinic bayan rasuwar mahaifinsa.
Saidai wasu sun ce sun yi mamakin ganin cewa Yusuf din baya kuka.
A baya dai an ga Bidiyon ‘yar Uwar Yusuf din, Watau Zahra Buhari tana kuka akan titi.