Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Anata tsinewa wannan matar bayan da aka ga tana fada da tsohuwar da ta yi jika da ita tana dukanta

Wata mata ta sha tofin Allah tsine bayan da aka ga Bidiyon ta ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda take fada da tsohuwa wada zata iya yin jika da ita.

https://twitter.com/BolanleCole/status/1926206225693213123?t=WlnHkQcRa1ONS13rPr1ifw&s=19

Badai a san a ina ne Lamarin ya faru ba amma an ga matar tana dukan tsohuwar da itace.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ina neman wanda zai aureni bayan sati biyu ya sakeni>>Inji Wannan Budurwar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *