Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Auren da Rahama Sadau ta yi ta kyauta, Ki daure ki zauna a gidan mijinki, ki masa biyayya>>Inji Malam

Malam ya yabawa Rahama Sadau bisa auren da ta yi inda yace abin zai zamewa mahaifinta Alheri kuma suna fatan zata zauna tawa mijinta biyayya.

Malam ya jawo hankalin cewa, sauran mata abokan sana’arta ya kamata su yi koyi da ita.

A gefe guda kuma ya soki Rahama Sa’idu kan cewa ba zatawa mijinta wanke-wanke ba.

Karanta Wannan  Mun raba kudin Talli Naira Biliyan 330 ga gidaje Miliyan 8.5 a Najeriya>>Inji Ministan kudi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *