Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Ba zai yiyu saurayi ya rika kawo miki Ice cream, Pizza, da sauransu ba ki ce ba zai tabha kiba, ‘yar uwa ki daga mai mayafi haka ya Sumbhacheki>>Inji Fulbe Gombe

Wata Matashiya me suna Fulbe Gombe ta yi kira ga ‘yan Mata da su rika baiwa Samarinsu dama suna sumbatarsu da koma me suke son yi dasu musamman idan suna musu hidimar saye-saye.

Tace maganar da ake cewa wai idan saurayi yayi Alfasha dakw ba zai aureki ba, ba gaskiya bane, kowa da irinsa.

Tace ko gidan saurayi ta kama ki bishi, ki bishi ki biya masa bukatarsa, aure na Allah ne shi ke hadawa.

Kalli Bidiyon anan:

Karanta Wannan  Sarkin Musulmi Ya Karrama Matashi Mai Aikin Shara Da Ya Tsinci Kimanin Naira Milyan 16 Ya Maida A Filin Jirgin Sama Na Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *