Sunday, January 25
Shadow

Kalli Bidiyo: Babban Burina shine in zama Sanata, Zan Fito takara kuma babu wanda ya isa yasa in janye>>Inji Sheikh Salihu Zaria

Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Salihu Zaria ya bayyana cewa yana da sha’awar zama sanata.

Yace ba zasu rika bari wadanda basu cancanta ba su ci gaba da mulkar mutane ba.

Yace zai fito takarar sanata kuma babu wanda ya isa yasa ya janye.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Tsohon da aka ruwaitoshi yana cewa shine ya gina kabarin Shugaba Buhari, a yanzu ya fito ya ce karya yake bashine ya gina kabarin ba, saidai an zargi cewa tursasashi aka yi ya fadi hakan bayan da yace ba'a biyashi kudin ginin kabarin da yayi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *