Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Bamu daga cikin wadanda Kudin mu zasu shiga hannun Bandit da sunan biyan kudin Fansa, idan har tsautsai yasa na shiga hannunsu to zan dauka Allah ya kaddaromin Shahadane ta wannan hanyar>>Sheikh Ibrahim Maqari

Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, irinsu basa daga cikin wadanda kudinsu zasu shiga hannun masu garkuwa da mutane.

Malam Yace Allah ya kare amma idan har tsautsai yasa sun shiga Hannun wadannan mutane to zasu dauka cewa, Allah ya kaddaro musu shahadane ta wannan hanyar.

Da yawa sun yiwa Malam Fatan Allah ya tsareshi.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Najeriya banzar kasa ce, kuma Ana Mhuzghunawa Kiristoci, idan Gwamnati bata dauki mataki ba tabbas zan kai Khari>>Trump ya sake nanatawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *