
Tauraruwar Tiktok me sayar da kayan Mata, Tsohuwar Budurwar Gfresh, Alpha Charles Borno ta bayyana cewa, ba ita ba talaka a Soyayya.
Ta bayyana cewa, duk wanda zai yi soyayya da ita dolene ya dauke mata hudimarta.
Tace akwai gyaran farce, Akwai Gyaran Gashi, akwai fita da kawaye duk suna kan saurayintane dan haka idan mutum ba zai iya ba kar ma ya fara cewa yana sonta.
Ko zaka iya soyayya da Alpha