Monday, December 16
Shadow

Kalli Bidiyo budurwa ‘yar Kano ta sha yabo bayan da ta ki baiwa saurayi me motar G-Wagon ta Naira miliyan 200 Lambar wayarta

Wani bidiyo da ya dauki hankula sosai a kafafen sadarwa ya nuna wata budurwa Inda aka ganta saurayi na zaune cikin motar Alfarma ta G-Wagon yana rokon ta bashi lambar waya amma ta kiya.

https://twitter.com/Sarki_sultan/status/1858412815230402575?t=KyqhCIuU0S0KHEZtreNdMA&s=19

Budurwar dai a karshe haka ta taxi bata baiwa saurayin lambar wayar ba.

Karanta Wannan  Mun cire tallafi daga Man fetur da Dala gaba daya>>Gwanatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *