Monday, January 27
Shadow

Kalli Bidiyo: Buhari Ya Gwangwaje Mawaƙi Ɗan Soja Da Kyautar Kuɗi Dala Dari A Katsina

Daga Comr Nura Siniya

Tsohon shugaban kasar Nijeriya Muhammad Buhari, ya gwangwaje mawaƙi Ɗan Soja da kyautar kuɗi har dala 100 a wajen taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC da aka shirya a gidan gwamnatin jihar Katsina.

Kalli bidiyon anan

https://www.youtube.com/watch?v=TQyFblb0kWI?si=DUrrmG4UzA3K49bI

Ya kuke kallon wannan kyautar?

Karanta Wannan  'Tattalin arziƙin Najeriya na bunƙasa'

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *