
Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, Da Gwamnatin jihar Kaduna da Jam’iyyar APC ya tsine musu Albarka ya barsu da Duniya.
Gwamnan ya bayyana hakane a wata hira da gidan rediyon Alheri yayi dashi inda yake cewa ko danka ne idan ka yi iya kokarinka sai ka tsine mishi Albarka ka barshi da Duniya.