
Wani me suna Uban Harkallah yawa Maiwushirya alkawarin gida kyauta amma yace kusa da ofishin Hisbah.
Yace dalilinsa shine ya ji ‘yar Guda tace ba zata auri Maiwushirya ba sai yana da gida.
Yace dan haka ya bashi kyautar wannan gida halas malas yace ya je ya karbi takardun gida.