
Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta wallafa Bidiyon mijin data aura.
Sadiya ta wallafa Bidiyon ne a shafinta na Sada zumuntar Tiktok inda aka ganta Mijin nata yana tukata a Mota.
Sannan an ga tana shafa masa cinya.
Tace ta tashi daga Kano ne ta je Abuja wajan mijin nata.
An dai yi ta takaddama tsakanin Sadiya da Tsohon Mijinta Gfresh yana cewa shine ya mayar da ita gidansa.