
An hangi taurarin kafafen sadarwa Gfresh Al-amin da abokiyar Burminsa, Sadiya Haruna tare har ma ta kwanta akan Qirjinsa.
Lamarin ya baiwa mabiyansu mamaki matuka inda aka ce duk zagezagen da tsinuwa data faru a tsakaninsu amma gashi sun dawo tare.
Wasu dai sun alakanta hakan da rayuwar bariki.
Tuni dai wasu suka rika tambayar auren Sadiya Haruna ya mutu ne?