Rahotanni sun nuna yanda ake sakko da gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari daga saman Jirgi bayan isowarta daga Kasar Ingila.