A karshe dai, Sarkin Mota ya raba gaddama ta karshe a cece-kucen da ake yi tsakanin masoyan Rarara da Masoyan Naziru Sarkin Waka.
Yace Motar Naziru tafi tsada.
Naziru dai yace motarsa zata sayi ta Rarara sau 3.