Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyo da Hotuna yanda Abdulsamad Rabiu BUA ya bayyana cewa Minista Hannatu Musa Musawa tsohuwar matarsa ce

Me kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu BUA ya bayyana cewa, IMinista Hannatu Musa Musawa tsohuwar matarsa ce.

Ya bayyana hakane a wajan taron nasarorin daya samu a kamfaninsa sannan kuma bayan hakan sun rungumi juna inda suka dauki hotuna tare.

https://twitter.com/gamawa_amina/status/2000511064929153206?t=_9aQptNsQ_zjFdwCXwUhNg&s=19
Karanta Wannan  Wani Alhaji da ya bayyana a kafafen sadarwa yana sayawa 'yan Mata Pizza ta Naira dubu ashirin da biyar kyauta ya jawo cece-kuce sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *