Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni da ku Shyègyè ka fasa, zan zake siyo Motocin dakon ma fetur dan karya farashin man>>Dangote ya gayawa ‘yan kasuwa masu shigo da man fetur daga kasar waje

Attajirin dan kasuwa, Aliko Dangote ya bayyana cewa, masu shigo da man fetur daga kasashen waje duk da matatarsa dake aiki ba zai hanasu ba.

Yace su ci gaba.

Yace amma suna da motocin Dakon mai gida 4000 da ya siyo kwanakin baya, kuma yace idan ma basu isa ba, zai sake siyo wasu.

Karanta Wannan  Biyo bayan cewar da yayi ya samawa mutane aiki>>An zakulo tsohon Bidiyon Hon. Isa Ali Pantami inda yake cewa, A matsayinsa na Minista ba zai iya samarwa kowa aiki ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *