Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyo: Da Sheikh Salihu Zaria zai daina Tiktok da matsalar Tiktok ta zo karshe saboda duk wata fitsararriya da muryarsa take amfani>>Inji Baffa Hotoro

Malamin Addinin Islama, Baffa Hotoro yace yawanci ‘yan mata da basu jin magana da kuma karuwai da muryar Sheikh Salihu Zaria suke amfani a Tiktok.

Malamin yace da Sheikh Salihu Zaria zai daina wa’azi da matsalar Tiktok ta kau.

Yace kuma irin su Sheikh Salihu Zaria ne wai ke kare Izalar Jos.

Kalli Bidiyonsa a kasa:

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaba Tinubu zai sauke Badaru daga Ministan Tsaro ya baiwa Janar Christopher Musa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *