Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Dan Najeriya daga Arewa ya auro ‘yar kasar Amurka a matsayin mata ta biyu

Wani dan Najeriya da ya auro ‘yar kasar Amurka a matsayin mata ta biyu.

A hirarsa da BBC da kuma matan nashi ya bayyana cewa duka yana kula da su yanda ya kamata.

Da yawa sun yi mamakin yadda ‘yar kasar Amurkar ta amince ta zauna duk da yake cewa bata saba da tsarin auren mata biyu ba a kasarsu.

Hirar tasu dai ta kayatar sosai.

Karanta Wannan  Jam'iyyar su Atiku, ADC bata isa ta mana kwacen magoya bayan mu na APC dake Arewa ba>>Inji Ministan Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *