Tuesday, March 17
Shadow

Kalli Bidiyo: Dan takarar gwamnan jihar Edo yana cewa zasu samarwa jihar matsalar tsaro

Dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Edo, Monday Okpebholo yayi subul da baka inda yace zasu kawowa jihar matsalar tsaro.

Ya bayyana hakane a yayin yakin neman zabe.

Saidai duk da cewa bisa kuskurene yayi wannan magana, lamarin ya jawo cece-kuce musamman a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda wasu 'yan mata masu Hijabi suka yi rawa r fitsara data dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *