Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyo: Duk da Sadiya Haruna ta yi ikirarin cewa ba Gfresh bane ya sake aurenta ba, Wannan Bidiyon ya nuna alamar cewa Gfresh ne ya aureta

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

A wani Bidiyo da aka ga Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta na waya da sabon angonta da aka daura musu aure yayin da ake mata kwalliya, wasu na cewa kamar muryar Garba.

An ji tana magana dashi tana cewa, an daura? Yana ce mata Eh an daura.

Saidai a yayin wasu suka ce Gfresh ne amma wasu aun ce bashi bane duk da muryar ta yi kama da tashi.

Gfresh dai ya bayyana cewa, shine ya sake auren Sadiya Haruna amma ita ta fito tace bashi bane.

Koma dai menene, lokaci be bar komai ba.

Karanta Wannan  Kalli Hoto: Nuna wayar ta ta iPhone 17 Pro Max ta jawowa kakakin 'yansandan jihar Akwa-Ibom cece-kuce inda da yawa ke cewa Albashinta bai isa ya saya mata wayar ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *