Sunday, September 13
Shadow

Kalli Bidiyo: Duk da tana Kirista, Alpha Charles Borno ta saka Hijabi ta kuma rike Charbi takewa Musulmai Gaisuwar Juma’a

Tauraruwar Tiktok, Alpha Charles Borno kenan a wannan Bidiyon takewa musulmai Gaisuwar Juma’a.

An ganta sanye da Hijabi, sannan rike da Charbi tana sauraren wakar yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Karanta Wannan  Gwamnatina ta ku ce kuma ku nakewa aiki>>Tinubu ga 'yan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *