Thursday, September 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Wallahi, Wallahi, Wallahi ban taba yin Zynq ba amma wata matar aure ta yaudareni na aikata alfasha da ita

Wani matashi ya aikawa Sheikh Abdulfatahi Gadon kaya wasika inda yace wata matar aure ta yaudareshi sun aikata zina.

Yace shi bai taba aikatawa ba, wannan ne karon farko.

Yace ji yake kamar ya fita daga Musulunci.

Ya nemi malam ya bashi shawarar yanda zai tuba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Ruwan Dam din Suleja ya tafi da wani matashi da suka je wanka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *