Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Duka litattafan Darika da Shi’a sun tabbatar akwai kwarkwata a zamanin Annabi(Sallallahu Alaihi wasallam)>>Inji Malam Musa Asadussunnah

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Malam musa Asadussunnah ya bayyana cewa, Litattafan Darika da Shi’a duka sun tabbatar akwai kwarkwata a zamanin Annabi(Sallallahu alaihi wasallam)

Ya bayyana hakane yayin wata hira da aka yi dashi ta kai tsaye a ahafin sada zumunta.

Malamin ya kara da cewa, Hadisin da ake magana akai, ba cewa yayi akwai kwarkwata akan Annabi(Sallallahu Alaihi wasallam) ba, cewa yayi matar tana dubawa dan ganin ko akwai kwarkwata.

Hakan na zuwane bayan da Sheikh Lawal Triumph ya kawo hadisin wanda kuma malaman Darika da yawa suka yi Chaa akansa suna cewa ya ciwa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) zarafi.

Karanta Wannan  Har yanzu fa Jirgin saman C-130 da sojojin mu 11 na hannun kasar Burkina Faso bata sakosu ba>>Inji Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *