A yaune Bidiyon haduwar Kwankwaso da Ganduje ya karade kafafen sadarwa inda akai ta tafka muhawara akai.
‘Yan siyasar na Kano an gansu suna gaisawa da juna cikin Raha wanda hakan yawa wasu ke fadar talakawa ne ke haukan fada a tsakaninsu.