Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Idan kana da yanda zaka yi, karka taba yadda matarka ta yi aiki, ko da aikin Asibiti ne, dan wasu ma’aikatan Asibitin mata zynace-zynache suke aikatawa musamman idan suna aikin dare>>Inji Malam

Malamin addinin islama ya gargadi maza da cewa idan suna da yadda zasu yi kada su taba yadda matarsu ta yi aiki.

Yace ko da kuwa aikin Asibiti da ake ganin kamar yafi sauran tsafta, kada mutum ya yadda matarsa ta yi.

Malam yace dan kuwa wasu ma’aikatan asibitin mata babu abinda suke aikatawa sai Zinacezinace musamman idan suna aikin dare.

Har ya bayar da misalin wata da aka taba gaya masa.

Kalli Bidiyon jawabinsa a kasa:

Karanta Wannan  Allah ya isa tsakanina da Hamster Kombat bazan taba yafe muku ba ko kabarinku na balbala da wuta>>Likitan da ya ajiye aiki a Zaria Saboda Hamster Kombat ya magantu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *