Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyo: In baka da Miliyan 50 ba zan iya auren ka ba>>Inji Wannan matashiyar

Wata matashiya ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da tace idan mutum bashi da Miliyan 50 ba zata iya aurensa ba.

Ta bayyana hakane a wani shirin da ake hira da ita.

Tace miliyan 50 din da take magana ba wai na wani abu bane, na shagalin bikine take magana akai.

https://www.tiktok.com/@juicy_lifstyle/video/7512539700184337670?_t=ZM-8x1x4TwvWGW&_r=1

Da yawa dai sun bayyana mamaki da wannan ikirari nata.

Karanta Wannan  Ji tsatstsauran matakin da Atiku Abubakar yace zai dauka kan masu satar dukiyar Talakawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *