Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Ina son in samu abin yi>>Inji Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu

Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu ta koka da cewa tana son ta samu abin yi.

Ta bayyana hakane a hirar da Hadiza Gabon ta yi da ita a shirin ta na Gabon Show.

Ummi tace a yanzu bata da lafiya kuma tana son ta samu abin yi maimakon ta rika rokon mutane kudi.

Karanta Wannan  Mafi yawancin Gwamnoni na barin jihohinsu ne su je Abuja su tare>>Inji NLC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *