Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyo inda wani mutum ke cewa yayi lalata da mata 315 a wannan shekarar ta 2024

Wani mutum ya baiwa mutane mamaki bayan tabbatar da cewa yayi lalata da mata dari uku da sha biyar tsakanin watan Janairu da Oktoba na shekarar 2024.

Ya bayyana hakane a wata hira ta musamman da aka yi dashi.

Karanta Wannan  Ganin Bidiyon malam Abdulrahman Umar Sautussunnah yana wa'azi tare da wata mata ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa hakan bidi'a ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *