
Tauraruwar Kannywood, Asiya Chairlady ta bayyana mallakar sabuwar wayar iPhone 17 pro wadda ake yayi.
Asiya ta zama ta biyu bayan Ummi Gayu a masana’antar Kannywood da suka fito suka bayyana mallakar wayar a fili.
A Bidiyon data wallafa a shafinta na Instagram, an ganta a zaune a shagon da ta sayi wayar.