
Rahotanni sun ce Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe ta mallaki Sabuwar Wayar iPhone 17 pro max ta Miliyoyin Naira.
An ga Momi tana nuna sabuwar wayar tata inda ake mata kirari.
A baya dai Ummi Gayu da Asiya Chairlady ne suka bayyana mallakar wayar a Kannywood.