Thursday, December 25
Shadow

Kalli Bidiyo: Ko ka yadda ko baka yadda ba, Bola Ahmad Tinubu shine Shugaban kasa kuma shine ja gaba>>Inji Sheikh Kabir Gombe

Malamin Addinin Islama, Sheikh Kabir Gombe ya bayyana cewa a lokacin da aka kirkiri Najeriya, baya tsammanin shugaba kasa, Bola Ahmad Tinubu ya balaga.

Ya bayyana cewa amma kuma yanzu shine shugaban kasa, Shine Ja gaba ko ka yadda ko baka yadda ba.

Malam ya bayyana cewa, dole a hakura sai sanda mulkinsa ya kare.

Ya kawo wannan misali ne ga wasu malaman darika a baya dake cewa su yarane da suke sukar Darika.

Karanta Wannan  Sheikh Gumi ya gargadi Shugaba Tinubu inda ya fallasa wani shiri na yunkurin aika malamai Lahira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *