
Wata Matashiya ta dauki hankula a kafafen sadarwa bayan da ta ce a daina zargin mata masu cewa sai me kudi suke so.
Tace babu wadda zata so fitowa daga gidan Talakawa kuma ta auri Talaka.
Hakanan tace maza sukan ce sai kyakkyawa suke so dan haka suma mata a daina zarginsu idan sun ce sai mai kudi
Kalli Bidiyon ta: