Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyo: Ku daina zarginmu idan mukace sai me Kudi muke so, Babu wadda zata so ta fito daga gidan Talauci ta fada gidan Talaka>>Inji Wanan Matashiyar

Wata Matashiya ta dauki hankula a kafafen sadarwa bayan da ta ce a daina zargin mata masu cewa sai me kudi suke so.

Tace babu wadda zata so fitowa daga gidan Talakawa kuma ta auri Talaka.

Hakanan tace maza sukan ce sai kyakkyawa suke so dan haka suma mata a daina zarginsu idan sun ce sai mai kudi

Kalli Bidiyon ta:

kalli anan

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasar Burina Faso ta fitar da sabon bayani kan Jirgin sojin Najeriya data kama da sojojin Najeriya 11 a ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *