Tuesday, November 11
Shadow

Majalisar Dattijai Ta amince da kirkiro karin Jiha daya a Yankin Inyamurai dan suzo daidai da sauran Yankunan Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa Kwamitin majalisar Dattijai dake aiki kan gyaran kundin tsarin Mulki ya amince da samar da savuwar Jiha a yankin Inyamurai.

Idan aka kirkiro wannan jiha, yankin na Inyamurai zai zamo daidai da sauran yankunan kasarnan watau suma zasu zamana suna da jihohi 6 kenan.

A halin yanzu dai yankin na Inyamurai sune kadai yankin dake da Jihohi 5 kadai watau Abia, Anambra, Ebonyi, Enugu da Imo

Karanta Wannan  Shugaban Jam'iyyar APC Na Kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje Ya Cika Shekara 75 Cif A Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *