
Jarumar Tiktok, Murja kunya ta bayyana cewa, Tun tuni tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rasu ama wasu bas sani ba.
Murja ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok.
A jiyane dai aka bayyana rasuwar Buhari a hukumance amma da yawa dama suna ta cewa ya mutu.