Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Maza basu kare ba da mace zata rika neman mace ‘yar Uwarta, idan kika samu maza 10 kika basu Naira Dubu-Dubu da gudu zasu rika zuwa har gida>>Inji Tauraruwar Kannywood

Tauraruwar Kannywood ta bayyana cewa, maza basu kare ba da mace zata rika nema mace ‘yar uwarta.

Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita.

Tace idan mace ta samu maza 10 ta basu dubu-dubu har gida zasu rika zuwa.

Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wani sabon bala'i Breziya dubu bakwai, Kwanan nan zaku rika ganin 'yan mata babu breziya>>Inji Nafisa Ishak

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *