
Wannan baiwar Allahn ta jinjinawa tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso inda tace ya taba taimaka mata da jarin Naira dubu 10.
Tace amma yanzu tana bukatar Tallafi, tace matan aure na bukatar Tallafi.
Ta bayar da labarin yanda tace akewa ‘ya’yansu mata Fyadhe kuma duk takauci ne ya kawo hakan.