Thursday, August 6
Shadow

Kalli Bidiyon:Karka yadda ka Nemi Amaryarka a Daren Farko, ka bari sai an kwana 6 dan kada ta renaka taga a yunwace kake>>Inji Wannan

Wannan mutumin ya dauki hankula bayan da ya bayar da shawarar cewa, kada Angwaye su yadda su nemi Amarensu a daren farko da aka kai musu.

Yace Mutum ya hakura sai bayan kwanaki 5 zuwa 6 dan kada amaryar ta renashi tace dama a yunwace yake da saduwar.

Karanta Wannan  Yayin da ake ta cece-kuce akan murtuke fuska da Madina Maishanu ta yi yayin hira da Kwankwaso, 'yan Kwankwasiyya sun nemo wata tsohuwar hira da ta yi da Sheikh Daurawa inda aka ga tana ta dariya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *