Friday, March 13
Shadow

Kalli Bidiyo: Na yi mamaki da naji ance Kwankwaso zai dawo APC, saboda a baya ya Zhaghi shugaba Tinubu sannan yace masu shiga APC Mahaukata ne>>Inji Ganduje

Tsohon shugaban jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana mamakin sa da jin labarin komawar Kwankwaso APC.

A wata hira da aka yi dashi bayan taron masu ruwa da tsaki a jam’iyyar APC ta Kano, Ganduje yace Kwankwaso ya yi munanan kalamai na zagi da cin mutunci ga shugaban kasa da jam’iyyar APC amma gashi wai yau shine ke shirin komawa jam’iyyar.

Kalli Bidiyon anan:

Karanta Wannan  Akwai alkawarin cewa Obasanjo Atiku zai baiwa mulki idan ya kammala amma yaci Amanarsa>>InJi Dele Momodu, ji yanda lamarin ya faru

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *